Popular Articles
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya yiwa matasa tanadi na musamman a wannan sabuwar shekarar da muke...
Shugaban kwamitin riƙon na jam'iyyar APC a jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas, yace mutane basa fahimtar kalamansa a gidan siyasa,...
Wata takaddama ta faru a tashar mota ta garin Kwannawa dake karamar hukumar Dange-Shuni a jihar Sokoto bayan da wani...
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Atiku Bagudu ta amince da nadin Sarakuna shida, a kananan Hukumomi shida dake fadin...
This is about a faithful and obedient wife who did everything to serve her husband but woke up to find...
Lifestyle
Ba dukan Yan Bindiga bane Mutanen banza – Gwamnan Zamfara
Kamar yadda rahoton Legit Hausa Ya nuna Bello Matawalle, Gwamnan Jihar Zamfara, ya ce ba duka tsagerun ‘Yan Bindiga ba ne mutanen banza, wasu daga cikin su dole ce ta sa suka fadawa sana’ar.
Read More
Business
Babban Bankin Najeriya CBN, ya bayyana dalilan da su ka sa ya haramta hada-hadar kudin zamani ta’cryptocurrency
Read More
Sports
Motar kungiyar kwallon kafa ta jihar Bauchi Wikki tourists ta kone kurmus a wani hadarin mota da ya rutsa da...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona daya sauya sheka zuwa kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid Luis Suarez,...
Tsohon dan wasan Real Madrid, Roberto Carlos yace, wajibi ne kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ta fitar da...
A ranar 10 ga watan Janairun 2011, ‘yan wasan kungiyar Barcelona suka zama na kan gaba a jerin wadanda...
Health
Mutumin ɗan shekara 68 mai suna Lee Walden, kuma ɗan jihar Texas a Amurka, an yi masa dashen zuciyar ne a asibitin Baylor University Medical Center a watan Afirilu, bayan shafe shekaru yana dogara da na'urar da ke temaka wa zuciya bugawa.
Read More
A tsayar da zubar jini idan buɗaɗɗiyar karaya aka samu ta hanyar dannewa ko naɗewa da mayani ko ƙyalle mai tsabta. Kada a yi ƙoƙarin daidaita ƙashin da ya karye
Read More
Hukumomin ƙwallon ƙafa a ƙasashen turai sun ce daga yanzu yara 'yan shekara 11 zuwa ƙasa ba za a riƙa koya musu buga ƙwallo da kai ba yayin ɗaukan horo.
Read More
Shanyewar tafin sawu, wato "foot drop" a turance, yana faruwa ne sakamakon shanyewar ko raunin jijiyar laka da ke kaiwa da komowar saƙonni zuwa ga tsokokin da suke da alhakin ɗago tafin sawu da yatsu sama .
Read More
Daga cikin raunukan da kan faru a gadon baya musamman yayin ɗauka ko ɗaga kayan nauyi akwai cirar nama ko tsinkewar naman gadon baya. Cirar nama ko tsinkewar naman na faruwa ne yayin da danƙon naman ya ƙure - ma'ana talewa ko ɗamewar naman to wuce ƙa'idar ɗamewarsa, ko kuma...
Read More